Isa ga babban shafi
Japan

An sake Samun Girgizan Kasa A Japan, Mutane 18 suka Mutu

Yau Asabar an sake samun girgizan kasa a Japan kuma mutane akalla 18 aka ce sun gamu da ajalinsu, wasu daruruwan na chan cikin wani hali.

Fira Ministan Japan Abe
Fira Ministan Japan Abe Reuters
Talla

Wannan na zuwa ne kasa da kwana biyu bayan girgizan kasa na farko inda mutane 9 suka mutu.

Yanzu haka dai masu ayyukan agaji na chan suna ta kokarin kaiwa ga mutanen da girgizan kasar ta rutsa dasu.

A  ma'aunin ta masana sun ce girgizan kasar ta kai maki 7 da digo 4.

 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.