Isa ga babban shafi
Turkiya

Ozturk ya amsa laifin juyin mulkin Turkiya

Tsohon kwamandan sojin saman Turkiya Janar Akin Ozturk ya amsa laifin shirya juyin mulkin da bai yi nasara ba ranar juma’a.

Janar Akin Ozturk tare da Ahmet Davutoglu, tsohon Firaministan Turkiya
Janar Akin Ozturk tare da Ahmet Davutoglu, tsohon Firaministan Turkiya REUTERS
Talla

Janar Ozturk ya shaida wa masu yi masa tambayoyi cewar da sanin sa ya shirya juyin mulkin.

A baya dai Janar din yaki amincewa da zargin da aka masa tare da wasu Janar Janar guda 20 da aka kama yanzu haka.

Mahukuntan Kasar sun sanar da kama kimanin mutane dubu 6 ake zargi da yunkurin kifar da gwamnatin shugaba Recep Tayyip Erdogan.

 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.