Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Nuhu Koko kan makamin Nukiliya

Wallafawa ranar:

Kwamitin sulhu na Majalisar Dinkin Duniya ya gudanar da wani taron gaggawa a ranar Jumma’a sakamakon sake gwajin makamin Nukiliya da ake zargin kasar Korea ta Arewa ta yi. Gwajin wanda aka ce shi ne karo na biyar da Korea ta Arewa ta yi, shi ne mafi girma da zai iya yin dukkan ta'adi da aka nemi ya yi. A kan wannan ne Garba Aliyu Zaria ya tattauna da Abubakar Atiku Nuhu Koko masani kan makamin Nukiliya a   jamiar Usman DanFodio da ke Sokkoto  da ke Najeriya.

Gwajin makamin Nukiliya  da Koriya ta Arewa ta yi
Gwajin makamin Nukiliya da Koriya ta Arewa ta yi REUTERS/KCNA
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.