Isa ga babban shafi
Haiti

Ana zaben shugaban kasa a Haiti

Al’ummar kasar Haiti na zaben shugaban kasa da na ‘Yan Majalisu, mai cike da fatan maido da doka da oda bayan shafe tsawon shekara guda kasar na cikin rudanin siyasa da bala'in annobar guguwar Mathew.

Al'ummar Haiti na zaben shugaban kasa
Al'ummar Haiti na zaben shugaban kasa REUTERS
Talla

Sama da mutane miliyan 6 ke da ‘yancin kada kuri’ar zaben sabon shugaban daga cikin ‘Yan takara 27.

Tun a watabn Oktoba ya kamata a yi zaben amma aka dage saboda zanga-zangar ‘yan adawa da ke zargin an shirya magudi.

Sannan an sake dage zaben da ya kamata a gudanar a 9 ga watan Oktoban bana saboda mahaukaciyar guyguwar Mathew da ta yi barna a kasar.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.