Isa ga babban shafi
Mu Zagaya Duniya

Shugabanci Barack Obama cikin shekaru 8 a Amurka

Wallafawa ranar:

Shirin Mu zagaye duniya a wannan makon tare da Umaymah Sani Abdulmumin ya duba shugabanci Barack Obama na Amurka a tsawon shekaru 8 da kuma wanda ya ke shirin maye gurbinsa Donald Trump. Shirin ba a na ka dai ya tsaya ba, domin akwai tsokaci kan rikicin Siyasar Gambia da sauran labaran duniya.

Shugaban kasar Amurka mai barin gado Barack Obama
Shugaban kasar Amurka mai barin gado Barack Obama 路透社
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.