Isa ga babban shafi
Brazil

Kotun Brazil ta bukaci a duba rawar da Michel Temer ya taka a zaben baya

A kasar Brazil Kotun kololuwa wadda daga ita sai Allah ya isa na zamanta yau Talata domin duba halarcin zaben shugaba Michel Temer a babban zaben kasar da aka gudanar a shekara ta 2014.

Reuters/路透社
Talla

Ana sa ran hukuncin da kotun za ta zartas ya zama na karshe ko Shugaban kasar ya ci gaba da mulkin kasar ko kuma ya sauka.

Ana zargin Shugaban kasar ne da amfani da wasu haramtattun dukiya wajen yakin neman zaben da ya bashi kujeran.
 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.