Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Alhaji Ado Ahmad gidan Dabino kan ranar littafi da hakkin mallaka da UNESCO ta ware

Wallafawa ranar:

Hukumar raya Ilimi, Kimiya da kuma tattalin al’adu ta Majalisar Dinkin Duniya UNESCO, ta ware kowacce 23 ga watan Afrilu a matsayin ranar littafi da kuma kare hakin mallakar marubuta. Bikin na yau shi ne karo na 70, tun bayan kaddamar da ranar  a 16 ga watan Nuwamban shekarar 1945.Taken wannan shekarar shine “ Karatu ‘yanci na”To domin sanin muhimmacin ranar da kuma kalubalen ga su marubutan, Ahmed Abba ya tattauna da Malam Ado Ahmad Gidan Dabino,(M.O.N) Marubuci kuma tsohon shugaban marubuta hausa na Najeriya shiyar jihar Kano.

Kowacce ranar 23 ga watan Afrilu na taka muhimmiyar rawa wajen wayar da kan jama'a game da hakkin mallakar marubuta.
Kowacce ranar 23 ga watan Afrilu na taka muhimmiyar rawa wajen wayar da kan jama'a game da hakkin mallakar marubuta. Abhi Sharma/abee5 CC BY 2.0
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.