Bakonmu a Yau
Dr Ayuba Dan'asabe Umar kan farmakin Isra'ila ga dakarun Iran a Syria
Wallafawa ranar:
Kunna - 03:38
Kasar Israela ta yi ruwan wuta a sansanonin Sojin kasar Iran da ke a Syria, a wani mataki na hanawa Iran tasiri a yakin da ‘yan tawaye ke yi da dakarun gwamnatin Bashar al-Assad.To sai dai ma’aikatar harkokin wajen kasar Syria ta bayyana farmakin da Israela ta kai cikin kasar a matsayin bude wani sabon babi na yaki tsakaninta da Syria. Dangane da wannan ne Faruk Muhammad Yabo, ya tattauna da Dr Ayuba Dan Asabe Umar masani harkokin kasa-da-kasa daga Sokoto ga kuma yadda hirarsu ta kasance.