Shugaba Biden ya gana da Firaminista Suga na Japan a Washington
Shugaban Amurka Joe Biden da FiraministanJapan Yoshide Suga sun cimma yarjejeniya ta aiki tare da nufin kare muradun su daga duk wata barrazanar kasar China.
Wallafawa ranar:
Da jimawa Amurka ta kasance abikiyar tafiyar Japan ta fuskar diflomasiya,tsaro da kuma kasuwanci tsawon shekaru duk da barazanar kasar China a daga geffen.
Shugabanin biyu da suka hadu a Washington na kasar ta Amurka sun bayyana kyaukiyawar fatar su na ganin an warware wasu daga cikin matsalloli da suke hana ruwa gudu a diflomasiyance,zantuka da suka hada da rikicin Taiwan da China cikin ruwan sanyi.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu