Tsadar abinci
Tsadar abinci ta gigita al'ummar duniya
Hukumar Samar da Abinci ta Majalisar Duniya ta bayyana matukar damuwa dangane da yadda farashin kayan abinci ke tashin goran-zabbi abin da ka iya haifar da tashin hankali a wasu kasashen duniya.
Wallafawa ranar:
Minti 1
Talla
Hukumar ta ce, a cikin watanni 12 da suka gabata, farashin masara ya tashi da kashi 88, waken soya da kashi 73, sikari da kashi 34 sai kuma nama da ya tashi da kashi 10.
Kuna iya latsa alamar sautin da ke kasa domin sauraren cikakken rahoton Ibrahim Malam Goje daga Bauchin Najeriya.
Tsadar abinci ta gigita al'ummar duniya
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu