Isa ga babban shafi
Rahoto-Ilimi

Rahoto kan ranar malamai ta duniya

Yau biyar ga watan Oktoba ta kasance ranar da Majalisar Dinkin Duniya ta ware don Nazari game da irin gudunmuwar da Malaman makarantu ke bayarwa ga al’ummominsu.A kan haka ne wakilinmu dake Maiduguri jihar Borno Nigeria Bilyaminu Yusuf yayi mana dubi dangane da wannan rana.

Reuters
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.