Yan Majalisun Amurka sun amince da kasafin kudi da Shugaba Biden ya gabatar
Majalisar wakilan Amurka ta amince da kasafin kudi da Shugaban kasar Joe Biden ya gabatar,kasafin da ya fi mayar da hankali a bangaren da ya shafi gine-gine .
Wallafawa ranar:
Kasafin kudin da za a kashe bilyan dubu 1.200 na dalla kudin kasar,amincewar yan majalisun Amurka ga wannan tsari tamkar nasara ce ga Shugaban kasar Joe Biden ,kusan watanni uku kenan da majalisar zartarwa ta yi na’am da wannan tsari da zai tallafawa marasa galiwu dama bangaren yaki da sauyin yanayi.
Shugaban kasar Joe biden zai samu damar shifuda siyasar sa ta fuskar ci gaban Amurjka ba tareda ya fuskanci tankarda a sha'anin da ya shafi kasafin kudin kasar.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu