A na ci gaba da neman yan ci rani sama da 20 da suka bace a tekun tsibirin Lampadusa.
Akalla ‘yan ci-rani 30 ne suka rasa rayukansu, yayin da wasu da dama suka bata a gabar ruwan Lampedusa da ke kasar Italiya, kamar dai yadda shaidu da kuma wadanda suka tsira da rayukansu suka tabbatar.
Wallafawa ranar:
Hukumar Kula da KaurarJama’ata MDD wato IOM, tatabbatar da cewa, yanzuhakajami’anta na ci gaba da aiki, domincetosauranmutane da suka bata atekun, bayan da akacetowasumutanen da akabayyanaadadinsuyakai 34.
Mutanendaianbayana cewa, suna tafiya ne a cikinkananankwale-kwale da dama, kuma 28 da kecikinwanikwale-kwale ne suka bata tunranarasabar da tagabata, inda zuwawannanlokaciba a ji duriyarsuba a cewarhukumarta IOM.
Kananankwale-kwalensuntashi ne a ranaralhamis da tagabatadagatasharruwanSfax da keTunisia, yayin da wasusukaisa gabar ruwanItaliya, yayin da wasunsu suka bata a tsakiyarteku.
A wannanyanayi ne dai,akaruwaitocewa, anganogawarwakin mutane 10 da ruwayajefo gabar tekunTunisia, wadandagaalama ‘yanci rani da akemaganarsun bata ne a tekun.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu