Isa ga babban shafi
KWALON KAFA

An samar da wata kalar kwallon kafa, da za ta iya gane an tabata da hannu domin saukakawa alkalan wasa aikinsu

Hukumar kwallon kafar Turai, wato Uefa ta ce kwallon da za’ayi amfani da ita a gasar cin kofin nahiyar Turai na shekara ta 2024 za ta taimaka wajen yanke hukunci a kan satar fage da kuma laifin taba kwallo da hannu cikin sauri.

Ballon de foot
Ballon de foot AFP
Talla

 

Kwallon da aka wa lakabi da Fussballiebe na amfani da wata fasaha ce, da ke aikewa da sako kai tsaye ga jami’an wasan.

Uefa ta ce kwallon za ta samar da bayanai irin wanda ba a taba gani ba game da  duk wani motsi na kwallo a cikin fili, ta yadda zai rika taimakawa na’urar VAR da mataimakin alkalin wasa wajen yanke hukunci.

Fasahar ta san lokacin da aka taba kwallo amma banda inda kwallo ya taba jiki

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.