A Ranar 6 ga Watan Mayu ne aka gudanar da zaben shugaban kasar Faransa zagaye na Biyu tsakanin shugaba Nicolas Sarkozy, Francois Hollande bayan kammala zagayen Farko Hollande yana kuri;u kashi sama da 28, yayin da shugaba Nicolas Sarkozy ya zo na biyu da sama da kashi 27. A cikin Duniyarmu A Yau shirin, Bashir Ibrahim Idris tare da abokan shirin sun tattauna game da dambarwar Siyasar Faransa kafin zagaye na biyu.
Talla
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu