Mu Zagaya Duniya
Muhimman labarai da suka fi daukar hankulan duniya a wannan mako
Wallafawa ranar:
Kunna - 20:51
Shirin Mu Zagaya Duniya, kamar kowane mako Ramatu Garba Baba na yin dubi ne a game da wasu daga cikin muhimman labarai da suka fi daukar hankulan al'ummar a makon da ya kawo karshe.Rasuwar tsohon shugaban Cuba Fidel Castro, na a matsayin jigo na shirin wannan mako.