Dandalin Fasahar Fina-finai
Tallafin Bankin bunkasa harkokin Kasuwanci ga harkokin Fina-finai a Kano
Wallafawa ranar:
Kunna - 19:00
Shirin Fina-finai ya leka a bangaren tallafin da babban Bankin bunkasa harkokin Kasuwanci a Najeriya ya yiwa yan wasar Fina-finai na Hausa a kasar.