Isa ga babban shafi
Rwanda

An Saki Shugabar Yan Adawan kasar Ruwanda

Kotun kasar Ruwanda ta bada balin shugabar Yan adawan kasar Victoire Ingabire, wadda ake bisa kisan kare dangin tare da haramta mata ficewa daga Kigali babban birnin kasar.Ingabire tana cikin manyan Yan takarar shugabancin kasar ta Rwanda yayin zaben da ke tafe cikin wana Agusta, inda ake saran shugaba Paul Kagame zai sake neman sabon wa’adi.

Victoire Ingabire Umuhoza, la présidente du parti rwandais Forces démocratiques unifiées (FDU), le 7 avril 2010.
Victoire Ingabire Umuhoza, la présidente du parti rwandais Forces démocratiques unifiées (FDU), le 7 avril 2010. AFP/Bertrand Guay
Talla

 

 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.