Isa ga babban shafi
Jamaica

Gwamnatin Jamaica ta kafa dokar ta baci a Kingston

GWAMNATIN Kasar Jamaica ta kafa dokar ta baci a wasu unguwanni biyu na birnin Kingston, sakamakon wani tashin hankali da aka samu tsakanin jami’an tsaro da wasu matasa.Rahotanni sun ce, wata kungiyar matasa ce ta kai hari kan ofishin Yan Sandan, a dai dai lokacin da ake shirin daukar wani da ake zargi da fataucin miyagun kwayoyi zuwa Amurka, dan fuskantar shari’a.Prime Ministan kasar, Bruce Golding, yayi alkawarin daukar matakan da suka dace, dan hukunta masu laifin.

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.