Isa ga babban shafi
Lafiya Jari ce

Taron Masu Sifar Zabiya A Nigeriya

Wallafawa ranar:

Sanannen abu ne cewar masu sifar Zabaya a nahiyar Africa, na huskantar matsalar kyama, muzgunawa dama wani lokacin kisan domin yin wani abu dakeda alaka da ayukan asiri. Wannan abin na faruwa ne a dai-dai lokacin da masu wannan sifar ke dada karuwa, a inda a halin yanzu yawan masu zabaya a Najeriya kadai ya haura miliyan biyu.Dandalin masu sifar zabayan na tarayyar Najeriya, ya gudanar da babban taron sa a jihar Sakkwato arewacin tarayyar Najeriya, inda daga chan, wakilin mu Faruk Muhammad Yabo ya aiko mana wannan rahoton.  

Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.