Isa ga babban shafi
Amirka

"Yar Majalisar Amirka Da Aka Harba Da Bindiga Ta Bar Asibiti

‘Yar Majalisar Dokokin Arizona na kasar Amirka Gabrille Gifod wadda wani mutun ya harbe ta da bindika aka, makonni biyu da suka wuce, an sallameta daga Asibiti.Har ta rika zubar da kwalla lokacin da taji ma'aikatan Asibitin na tafi, gani an sallameta za'a kaita gida kusada iyalinta domin cigaba da jinya.Wacannan ‘Yar majalisa dai, auna arziki tayi, lokacin da wani dan bindiga yayi ta dauke mutane haka siddin da bindiga inda nan take akalla mutane 6 ya kashe  wasu da dama harda ‘yar majalisar suka tsira da munanan raunuka.  

'Yar Majalisar Amirka Gabrielle Giffords wadda aka harba da bindiga a garin Tucson
'Yar Majalisar Amirka Gabrielle Giffords wadda aka harba da bindiga a garin Tucson rfi
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.