Isa ga babban shafi
Holland-Nigeria

Majalisar Holland Na Zama Game da Batun Mai A Najeriya

Yau ne Majalisar kasar Holland, ta saurari ba’sin masana da kuma mutanen Niger Delta, kan yadda kanfanin hakar man Shell a Nigeria, ya gurbata muhalli wajen aikace aikacen sa.To ko wane fata mutanen Yankin ke da shi kan wannan yunkuri, tambayar kenan da muka yiwa Sunni Zoba, daya daga cikin shugabanin matasan Ogoni.idan mun duba abinda ya faru a baya, akwai alamun cewar, za’a gudanar da gaskiya, amma sanin halin kanfanin Shell, ta na iya anfani da karfin ta wajen dauke hankalin Yan Majalisu, abinda ke bamu kwarin gwuiwa, shine hukuncin Eleme.  

'Yan tsageran yankin Niger Delta dake fafutukan kare yankin su
'Yan tsageran yankin Niger Delta dake fafutukan kare yankin su Rfi HAUSA
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.