Faransa-Afrika
Sarkozy Na Goyon Bayan Afrika
Shugaban Kasar Faransa, Nicolas Sarkozy, ya bayyana shirin sa, na jagorancin tirsasawa kanfanonin dake hakar ma’adinai a Afrika, sanar da kudaden da suke biyan Gwamnatoci.Yayin ganawa da wata tawagar manyan mutanen daga Afrika, da suka kunshi Kofi Annan, da Olusegun Obasanjo, Sarkozy yace, zai yi anfani da shugabancin kasashen da suka fi habakan tattalin arziki a duniya, dan tabbatar da gaskiya tsakanin kanfanonin da kuma Gwamnatocin Afrika.
Wallafawa ranar: