Isa ga babban shafi
Lafiya Jari ce

Amfani da Illar RadioActivité (Gubar Nukiliya)

Wallafawa ranar:

Shirin lafiya jari ya yi magana ne akan amfani da da kuma illarda shinadari ko nakiyar Radio Activité ya ke haifarwa ga lafiyar Bil'adama. Da farko dai shirin ya bayyana ko minene shinadari ko nakiyar Radio Activité mun kuma danganta shirin da abin da ke faruwa da gurbacewar ma'aikatar Nukliya a Japan wadda girgizar kasa ta haddasa.

Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.