Isa ga babban shafi
Lafiya Jari ce

Idon Kyastu Wato Low Vision

Wallafawa ranar:

Yanzu haka dai binciken likitocin ya gano masu fama da ciwon idon kyastu wato Low Vision basa sahun makafi, duk da dai masu fama da wanna larura na iya ganin kankani abu ne da ke dab da su ko iya tafin hannunsu. A shirin lafiya jari Doctor Danbaba yayi mana Karin bayani akan wannanan matsalar.Haka kuma shirin ya ziyarci yaran da ke fama da wannan laruraa makarntarsu, cikin wannan shirin na ayu za mu duba wannanan matsalar. 

Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.