Isa ga babban shafi
Lafiya Jari ce

Kididdigar Aikin Samar da Maganin SIDA

Wallafawa ranar:

Hukumomin Nigeria, suna bayyana kokarinsu na taimaka wa masu fama da cutar Sida a kullum, ta hanyar karkafa cibiyoyin samar musu da magunguna a sassa dabam dabam na kasar. Shirin, zai duba wannan fanni na samar da maganin cutar, ilimantar da jama'a game da al'amura masu nasaba da Sida da kuma kididdigar baya-bayan nan game da cutar. Wani irin sakamako ake fatan samu daga irin wannan kokari. 

Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.