Isa ga babban shafi
Morocco

Sauye sauye siyasa a kasar Morocco

Bisa dukkan alamu, Karkashin sabbin sauye-sauyen siyasar da ake shirin aiwatarwa a kasar Morocco, za'a zabtarewa Sarki Muhammed na biyar karfin ikonsa ya zama tamkar PM, Ma'aikatar Sharia kuma ta kasance tana da ‘yancin gashin kanta.Tsakiyar wannan watan ne za'a gabatar wa Sarkin sarakunan kasar bayanan sauye-sauyen.Da kansa ya bada umarnin a aiwatar da sauye-sauyen sakamakon yunkurin bore da masu rajin democradiyya suka fara, wanda yanzu haka yake yaduwa kasashen Larabawa. 

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.