Isa ga babban shafi
Somaliya

An Kashe Shugaban al-Qaeda Na Gabas Ta Tsakiya

Jagoran kungiyar al-Qaeda a yankin gabashin Africa Fazul Abdullah Muhammad wanda aka dade ana nemansa saboda tarwatsa Ofisoshin Jakadancin Amirka dake Kenya da Tanzania, ya rasa ransa sakamakon musayar wuta da jami'an tsaro a Mogadishu na Somalia.An zargeshi da hannu tsundum wajen wancan harin inda aka bayyana bada kudin Amirka Dollar Miliyan 5 ga duk wanda ya ganshi.Mutane 224 ne dau suka mutu sakamakon harin na shekara ta 1998.  

Fazul Abdullah Muhammad
Fazul Abdullah Muhammad RFI
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.