Isa ga babban shafi
Senegal

An kirkiro Makamun Mataimakin Shugaban Kasa wa kasar Senegal

Majalisar zartaswar kasar Senegal ta amince da kirkiro mukamun Mataimakin Shugaban kasa, wanda zai mara Shugaban kasa baya, yayin zaben yayin zaben shekara mai zuwa ta 2012.Tilas tasrin ya jira amince majalisar dokokin kasar dake yankin Yammacin Afrika, kafin ya zama ayar doka.Masu nazarin harkokin siyasar kasar na ganin wannan a matsayi wata dama, wa Shugaba Abdoulaye Wade ya gina mutumin da zai gaje shi, inda ya lashe zaben shekara mai zuwa.Babu wanda yasan abunda zai faru da ofishin PM, wanda shugaban kasa ke nadawa. 

Shugaban kasar Snegal Abdoulaye Wade
Shugaban kasar Snegal Abdoulaye Wade AFP/Seyllou
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.