Mali
Dakarun Moritaniya sun fatataki yan kungiyar Alka'ida a kasar Mali
Dakarun gwamnatin kasar Mauritaniya sun kai hari a kan wani sansanin yan tsageran kungiyar Alkaida reshen magrib Islamik (Agmi), a cikin kasar Mali, kamar yadda wata majiyar ofishin ministan tsaon kasar Mali ta sanar a yau.Majiyar ta bayyana cewa, harin ya wakana ne a marecen jiya juma’a, a dajin Wagadou dake yankin yammacin kasar ta Mali gab da kan iyakarta da kasar Mauritaniya, inda yan tsageran na Alkaida ke ci gaba da gudanar da ayukansu a ciki.
Wallafawa ranar: Chanzawa ranar: