Isa ga babban shafi
Sudan-China

Shugaba al-Bashir Na Sudan Na China

Shugaban kasar Sudan Omar al-Bashir na kasar China yau littini domin tattaunawa da Hukumomin kasar dake sahun gaba cikin manyan kawayen Sudan.Majiyoyi na cewa har ya zuwa 12 rana agogon Nigeria Shugaba al-Bashir bai isa kasar ta China ba, yana Tehran na kasar Iran kafin ya tafi China.Shugaba Omar al-Bashir na fuskantar laifukan yaki da kotun kasa-da-kasa wadda ke tuhumarsa, har ta kaiga ta umarci a kama mata shi duk inda aka ganshi.Masana na ganin Shugaba Omar al-Bashir zai yi amfani da ziyarar tasa ta yini hudu domin fadawa Hukumomin kasar China cewa raba kasar Sudan da za'ayi ranar tara ga watan gobe ba zai shafi harkokin su ba dake Sudan. 

Shugaban Sudan Omar al-Bashir
Shugaban Sudan Omar al-Bashir RFI
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.