Girka
Jamus Da Faransa Sun Amince Da Wani Yunkurin Tallafawa Kasar Girka
Yau ne shugabanin kungiyar kasashen Turai zasu gudanar da taronsu a Brussels, dan daukan matakin karshe kan yadda za’a tallafawa kasar Girka, dake fama da dimbin bashi.Shugaban gudanarwar kungiyar, Jose Manuel Barosso, ya bayyana halin da ake ciki, a matsayin mawuyaci.Alh Shuaibu Idris, manaja ne a kanfanin Dangote, kuma masanin tattalin arziki
Wallafawa ranar: Chanzawa ranar:
Talla
Alhaji Shuaibu Idris
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu