Nigeria
Gwamnatin Nigeria Zata Sayo Abinci Na Kudin Naira Triliyan 100
Gwamnatin Nigeria ta ce an yi anfani da kusan Naira Trillion 100, wajen shigo da kayan abinci da suka hada da shinkafa, alkama, sikari da kifi, daga shekarar 2007 zuwa 2010.Shehu Sanin a kungiyar Civil Rights Congress yace matakin ba karamar koma baya bane.
Wallafawa ranar: