Faransa
Faransa zata ci gaba da matsa lamba wa Mahukuntan Libya
Ministan Tsaron kasar Faransa, Gerrard Longuet, ya ce kasar zata ci gaba da kai hare haren sama kan Libya, duk da cewa zata janye girjin ruwan dake dauke da jiragen yaki, dan yi masa gyara.Ministan ya ce, zasu tura wani jirgin saman yaki, sansanin kungiyar kawancen Tsaro ta NATO ko OTAN, dake Sicily na kasar Italiya, dan ci gaba da kai hare haren.
Wallafawa ranar: Chanzawa ranar: