Isa ga babban shafi
Libya-EU

Jirgin ruwa dauke da bakin Haure ya isa kasar Italiya

Wani jirgin ruwa, dauke da ‘yan gudun hijira 330, da ya taso daga kasar Libya, ya isa tsibirin Lampedusa na kasar Italiya.Jami’an kasar ta Italiya sun ce an gano wasu mutanen 25, da suka mutu sakamakon rashin iska, a cikin injin din jirgin na kasar ta Libya.  

AFP/Roberto Salomone
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.