Isa ga babban shafi
Pakistan

A Pakistan Mutane 43 Sun Mutu A Hari Cikin Masallaci

Wani dan kunar bakin wake yau Juma'a ya kutsa cikin wani masallaci a kasar Pakistan, ya tada bama-bamai da suka hallaka mutane 43 har da shi mutumin.Wasu mutanen samada 100 na chan cikin wani hali da raunuka.Bayanai na nuna cewa lamarin ya auku ne a yankin Khyber.'Yan sandan kasar na cigaba da binciken lamarin. 

Hari da aka kai cikin masallaci a Pakistan
Hari da aka kai cikin masallaci a Pakistan RFI
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.