Kenya
Jami'an kasar Kenya sun halarci Kotun Duniya
Yau Jumma'a ake ci gaba da shari’ar Tsoffin jami’an Gwamnatin kasar Kenya, da ake zargi da hannu wajen kashe kashen da aka yi, bayan zaben shekara ta 2007.Kotun hukunta manyan laifufuka a Haque ta zargin Tsohon Minista, William Ruto, da wasu jami’ai biyu, da iza wutar rikicin da ta lakume rayuka sama da 1,000.
Wallafawa ranar: Chanzawa ranar: