Rugby
An Fara Gasan Kwallon Rugby A Kasar New Zealand
An fara gasan cin kofin duniya na kwallon zare ruga (Rugby) a kasar New Zealand yau Jumaa.A wasan farko da aka fara yi, kasar New Zealand mai masaukin baki ta lallasa Tonga 41-10.
Wallafawa ranar: Chanzawa ranar: