Isa ga babban shafi
Lafiya Jari ce

Matsayin Cutar Kuturta a Nigeria

Wallafawa ranar:

Daga cikin cututtukan da hukumomin Nigeria suka sa a gaba don ganin bayan su, ita ce cutar kuturta. Wannan cuta, tana daga cikin wadanda aka ci karfinta har aka cimma kudurin hukumar lafiya ta duniya na cewa kar ya wuce akalla mutum guda daga cikin 10,000 dake dauke da cutar.

Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.