Isa ga babban shafi
US

Shugaban Kasar Amirka Ya Bukaci Majalisar Data Hanzarta Amincewa Dokan Tasar Da Komada

Shugaban kasar Amurka Barack Obama ya yaye kallabin shirinsa na dogon lokaci domin cike gibi kasafin kudi, da kuma kara haraji na musamman wa masu arziki.Inda Shugaba Obama ya bayyana cewa:"Babu wani dalili da zai sa Majalisa ta jinkirta zartas da wannan kudiri dana gabatar masu.Ya dace su hanzarta zartaswa sannan kuma ni a shirye nake domin in sanya hannu ya zama doka." 

Shugaban kasar Amirka Barack Obama
Shugaban kasar Amirka Barack Obama RFI
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.