Isa ga babban shafi
Australiya

Wikileaks zai dakatar da tereren bankada

Shafin yanar Gizon nan mai tallata sirrin Gwamnatocin kasashen duniya, ya ce ya jingine fallasa da yake yi, na wani lokaci saboda matsalar rashin kudade. Mai Shafin Julian Assange da bakin shi, ya bayyana haka cikin wata sanarwa.Mawallafin na cewa saboda yadda aka toshe kafofin samun kudaden da ake tafiyar da harkokin yada bayanan suka tilasta jingine tereren na wani lokaci. A baya dai Wikileaks da ma Asnge sun sa kafar wando guda da gwamnatocin kasashen duiya da dama, lamarin da ya sa shi gurfana a gaban kotu, a lokuta da dama. 

Julian Assange, yana hira da manema labaru
Julian Assange, yana hira da manema labaru ©Reuters
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.