Greece
Fira Ministan Girka Ya Tsallake Rijiya Da Baya
Fira Ministan kasar Girka George Papandreou wanda kasar sa ke fuskantar matsalar tattalin arziki, ya tsallake rijiya da baya, sakamakon nasarar kuriun goyon baya da ya samu daga wakilan majalisar kasar.Yanzu kenan an jingine batun kuriar neman jin ra'ayoyin mutan kasar gameda aiwatar da shawarwarin kasashen Turai na farfado da tattalin arzikin.Jamiyyar Fira Ministan ta sami yawan kuriu 153 daga cikin kuriun wakilan majalisar 300.
Wallafawa ranar: