Amurka
Amurka ta aikewa majalisa neman bada gudunmuwa a rikicin Mali
Ma’aikatar Tsaron Amurka ta shaidawa Majalisar kasar cewar, zata bada gudumawa da jami’an da zasu horar da kuma bada shawara idan aka kadammar da matakin soji a kasar Mali.
Wallafawa ranar: Chanzawa ranar:
Talla
Mataimakiyar Sakatariyar yada labaran ma’aikatar, Amanda Dory, ta ce dakarun Mali ake saran su jagoranci aikin, da kuma tallafin sojojin kasashen duniya.
Sai dai tace, babu sojan Amurka da zai yi yaki a kasar ta Mali.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu