Isa ga babban shafi
Brazil

yaki da cutar Zika a Brazil

Cutar Zika ba zata haifar da cikas ba a lokutan wasanni Olympics na watan agustan shekarar 2016 inji Shugabar kasar Dilma Roussef a wani gangami fadakar da jama’a kan matakan yaki da cutar.

Wata mata da ta kamu da cutar zika
Wata mata da ta kamu da cutar zika REUTERS/Aleydis Coll
Talla

Shugabar ta yi kira zuwa yan kasar ta na gani sun bayar da cikkaken hadin kai zuwa hukumomin a kokarin su na yakar cutar .
Sama da sojoji 220.000 gwamnatin ta baza cikin kasar da kuma za su yi kokarin gani sun kawowa jama’a Karin haske kanhanyoyin kariya da kamuwa da cutar Zika.
Kasar Brazil, na daya daga cikin kasashen da mutanen ta suka fi kamuwa da cutar zika inda aka bayyana kusan mutane milliyan 1 da suka kamu da cutar .
 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.