Ilimi Hasken Rayuwa
Yadda masana da kamfanonin magani ke kokarin samar da rigakafin Coronavirus a Najeriya
Wallafawa ranar:
Kunna - 11:00
Zuwa yanzu kamfanonin harhada magunguna da masana na ci gaba da fafutukar samar da magungunan rigakafin cutar wadda zuwa yanzu ta halaka fiye da mutum miliyan biyu a sassan Duniya.