Kundin Jummaʼa 31 Disamba 2010
Previous day: 30 Disamba 2010-
Majalisar Dunkin Duniya ta bayyana fargaba kan rikicin Cote d’voire
-
Harin Boko Haram ya kashe mutane 7 a Maiduguri
-
An tsige shugaban hukumar zaben Chadi kan zargin shirya magudi
-
Wani sabon Hari a Bagdaza ya kashe kirista biyu
-
An kashe wani komandan Taliban da dogaransa a Afganistan
-
Nadal da Federer zasu buga wasan karshe a gasar Abu Dhabi
-
Ouattara ya gargadi Gbagbo ya sauka kafin sabuwar shekara
-
Pakistawa na zanga-zanga kan kin amincewa da kawar da dokar batanci ga Ubangiji