-
Wakilan gwamnatin Burundi sun ki halartar zaman tattaunawa da yan Adawa.
-
Rundunar Sojan Masar ta sanar da kashe 'yan ta'adda 59 a yankin Sinai.
-
Kungiya Aqmi mai alaka da Alkaida a nahiyar Afrika ta kashe dakarun Algeria 9
-
fararen hula 43 suka mutu a wasu hare hare soja a birnin Adeb na kasar Yemen