Isa ga babban shafi
Lafiya Jari ce

Shiri game da Kaciyar Yara kanana

Wallafawa ranar:

Shirin Lafiya Jari ya yi bayani ne game da al'adar Kaciya ko shayi ta Gargajiya a kasar Hausa. Shirin ya zanta da Wanzan a dai dai lokacin da ya ke kokarin yi wa wani yaro Kaciya ko Shayi. A Cikin Shirin kuma za ku ji wasu shawarwari da Likitan Zamani ya bayar akan hanyoyin da suka dace a bi wajen yin Kaciyar.

Wani Yaro da Wanzan zai masa Shayi ko Kaciya a hannun mahaishi
Wani Yaro da Wanzan zai masa Shayi ko Kaciya a hannun mahaishi Rfi Hausa/Hauwa Kabir
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.