Isa ga babban shafi
Lafiya Jari ce

Alfanu da illolin ire iren abinci da ake canza wa Dandano

Wallafawa ranar:

Shirin Lafiya Jari ya Tattauna ne da Masana kiwon Lafiya akan irin alfanu da kuma illolin yin amfani da nau’ukan abinci da ake canza musu sifa ta fuskar dandanonsu, ko girmansu ko kuma launinsu, wato abin da aka fi sani a turance da Genetically Modified Food ko kuma Genetically Engineered Food da ake kira GM FOOD a takaice.

Samfarin Abin da ake caza wa Dandano
Samfarin Abin da ake caza wa Dandano pewstates.org
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.