Isa ga babban shafi
Lafiya Jari ce

Cututukan huhu sun hallaka mutane miliyan 3 da rabi

Wallafawa ranar:

Shirin Lafiya Jari Ce na wannan mako yayi nazari ne kan wani rahoton binciken masana da ya ce akalla mutane sama da miliyan uku da rabi ne suka rasa rayukansu sakamakon kamuwa da wasu kananan cutuka da ke kama huhun dan adam.

Kananan cutuka masu alaka da huhun dan adam sun halaka miliyoyin mutane.
Kananan cutuka masu alaka da huhun dan adam sun halaka miliyoyin mutane. lung.org
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.